Wasanni
Sharhi kan nasarar lashe gasar Premier League da Arsenal ta yi a bana
- Autor: Vários
- Narrador: Vários
- Editora: Podcast
- Duração: 0:10:00
- Mais informações
Informações:
Sinopse
Shirin Duniyar Wasanni a wannan lokaci ya yi duba ne kan nasarar lashe gasar Firimiyar Ingila da Arsenal ta yi a kakar wasan bana, bayan kwashe tsawon shekaru 22 batare da tayi tozali da kofin ba. A Lahadin nan ne aka miƙawa Arsenal kofin bayan buga wasanta na ƙarshe a gasar a wannan kaka tsakaninta da Cystal Palace, inda aka tashi 2-1. Tun kafin wasan na jiya ne dai aka nasarar da Arsenal a matsayin zakarar gasar, bayan tashi 1-1 da aka yi a karawar da akayi tsakanin Manchester City da Bournemouth. Ku latsa alamar sauti don sauraron cikakken shirin tare da Khamis Saleh....................