Lafiya Jari Ce

Kalubalen da ake fuskanta wajan yaki da cutar babban tari ko tuberculosis

Informações:

Sinopse

Shirin Lafiya Jarice na wannan mako tare da Azima Bashir Aminu  ya mayar da hankali gameda tarin matsaloli da gangamin yaki da babban tari ke cin karo dasu.   Shiga alamar sauti domin sauraron cikakken shirin........