Tattaunawa Da Ra'ayin Masu Saurare

Kan ficewar Nijar, Mali, Burkina Faso daga ECOWAS

Informações:

Sinopse

A watan Janairun shekarar da ta gabata Jamhuriyar Nijar da wasu ƙasashen Sahel 3 su ka bayyana aniyar ficewa daga ƙungiyar ECOWAS ta ƙasashen yammacin nahiyar Afrika a hukumance. A halin da ake ciki, watanni 3 ne kacal su ka rage wa’adin ficewar su ta cika, bayan sanar da ECOWAS batun janyewar kamar yadda dokokinta su ka tanada.Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.